Yaren Chakosi, wanda kuma aka fi sani da sunan sa Anufo, yaren Tano ne na Tsakiyar da ake magana da shi a arewa maso gabashin ƙasar Ghana, arewacin Togo, sannan kuma arewa maso yammacin ƙasar Benin da kuma ƙasarIvory Coast kusan mutane 180,000.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Chakosi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.